Amurika
United States of America
kunkiyar taraiyar Amurika
kasabasuda yare daya na kasababan birneWashington, D.C.bine mafe kirmaNew York Citytarin gwamnaJamhuiyashugabaBarack ObamaFirayim MinistaJoe Biden (D)shugaban farin gidaNancy Pelosi (DƳanci daga Birtaniya4 ga uli 1776Iyaka(9,631,420) km2wiri zama31/km2ruwa%4.8%Mutunci302,401,000 (2007)Kuɗi da yake shiga Ashekara13.200.000.000.000Kuɗi da mutun daya yake samu Ashekara$43000 $Kuɗidala (USD)banbancin lukaci-5 zuwa -10 (UTC)lambar yanar gizo gizo.USlambar wayar taraho+1
majilisar dattawa
‘Yan majalisar wakilai a ƙasar Amurka sun cimma matsaya dangane da rage biyan haraji da kashe-kashe waɗanda yawan kuɗin zasu kai dala biliyan 789. Wannan na ɓangaren kokarin da sabuwar gwamnatin ƙasar keyi na farfaɗo da tattalin arzikinta. Shugaban majalisar Dottijai kuma ɗan jami’iyyar Demokarat Harry Reid, ya bayyana cewar wannan matakin zai taimaka wajen samarda guraben aiki miliyan uku. Sai dai baiyi bayanin yadda tsarin zai kasance ba. Majalisar Dottijan Amurkan dai ta gabatar da tsarin kashe dala biliyan 838, kuma majalisar wakilai ta amince da dala biliyan 820. A yanzu haka dai ana cigaba da mahawara dangane da yiwuwar rage kudin zuwa kasa da dala biliyan 800, kamar yadda ‘yan majalisar Republikan suka nema ayi.Majiya na nuni dacewar, watakila a ‘yan majalisar su kada kuri’a kan batun a yau. Wikimedia Commons on Amurika
Comments