TarehiEdit
Taj Mahal ann an Agra (Uttar Pradesh)
tarehi yanona Indiya tanada waso kayayake ton na da can , dadin dadawa yakar nonawa ansamo alamo na mutunen farko da indiya ya fito bayan shekata 9,000 . ton daga karne na biyar kafen haifuwar annabe Issa sun yi masarwtote dayawa kawa masarautar hawariya a arewacin kasar itace mafe muhimanci sarkinta na farko shine Ashoka yana bin ad’denin bosa a farkon shekara ta 180 kafen haifuwar annabe Issa ikrikawa da bartiyawa suka mamaye Indiya a karne na goma sha uku se masarautar kusha ta katse mulke . Daga kudanci ma masarawtute dayawa suna ta rekeci , masarautar tashiras tafe karfe kuma a zamanin su Indiya ta samu ingancacin Ilimen zane zaneda sauransu .
a zamanin amaweyawa musulme suka fara tunane a kan Indiya , ga wanan lukace suka musu daula a gefin kujin sinda suka ajiye dakarun su a Afghanistan se suka fada Delhi suka mu su masarawta a can itace masarautar musulimci ta farko a indiya , a shekara ta 1350 masarautar taglag ta mamaye rabin kasa daka kudanci a karne na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya hada aladun ad’dinen hindi da ad’dinen musulimci da haka ya iya ya hukunta kasa indiya .
ton da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwa Indiya sukai ta shiguwa masmman ma mutan faransa da na Portugal da na Birtaniyasun sha kama karfe da karfi kuwa yana suw ya mamaye wannan kasa me yawan arzike sun iya sun mamaye indiya dan saboda yawan yaki yaki a junan su , amma turwa sun hada kauwnan su don su sace arzikin kasar a shekara ta1857 ‘yan indiya suka yiwa turwa tawaye do da haka turawa sun samu nasar a kan ‘yan tawaye manguliya ton daga wannan lukace Indiya tazame a hannun turwa masamman ma tajmahal , do dahaka almahatma ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkaware zasubasu yanci a 8 agusta 1949 kuma a 26 januari 1950 indiya tazama Jamhuriya .
saboda yawancin ad’dinai da yawan ci kabilo ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta 1975 zuwa 1977 lukaci hukunci Indira Gandhi ta hana fetar dare awannan lukacin Indiya tazama kasa ce me bin tsarindimugratiya da na jamhuriya .
Comments